iqna

IQNA

Ministan ma’aikatar kula da harkokin addini
Tehran (IQNA) Aljeriya ta sanar da cewa, gwamnatin ta bayar da marnin bude wasu daga cikin masallatan kasar bisa sharudda na kiyaye ka’idojin kiwon lafiya da aka gindaya.
Lambar Labari: 3485072    Ranar Watsawa : 2020/08/10